Tabbas Wannan Waƙar Ta Naziru Sarkin Waƙa Tana Saka ‘Yam Mata Da Samari Shauƙi
Tabbas Wannan Waƙar Ta Naziru Sarkin Waƙa Tana Saka 'Yam Mata Da Samari Shauƙi

Naziru Sarkin Waka Ya Fitar Da Sabuwar Waka A Wannam Satin Wanda Ake Tunanin Zata Iya Zatowa Zakarar Gwajin Dafi Acikin Wakokinsa.
Fitaccen Mawaki Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood, Naziru Sarkin Waka Ya Fitar Da Sabuwar Waka Wanda Take Bayyana Fadakarwa Ga Rayuwa.
Wakar Mai Suna (KOWA NADA MAFARI) ta Naziru Sarkin Waka Tana Nufine Akan Kowanne Dan Adam Yana Da Mafari, Ma’ana Komai Yayi Farko Yana Da Karshe.
Sannam Kuma Duk Abundaka Ganshi Wanda Yake Birgeka Ko Kuma Yake Baka Haushi Yana Mafari, Akwai Silar Faruwar Hakan, Acikin Wakar Tasa Wanda Mutane Da Dama Suke Amfani Da Ita A Shafin TikTok Suna Yin Bidiyoyin Nishadi Ta Samu Karbuwa Sosai Bisa Ga Darasin Dayake Cikin Wakar.
Ga Wata Bidiyon Mawakin Wanda Yayi Wani Karin Haske Dangane Da Wakar Tasa Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.
Idan Kunji Dadin Wakar Nan Zamu So Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Domin Musan Yadda Wakar Ta Karbu A Wajen Al’umma.
Sannan Zaku Iya Turawa Abokanku Domin Suji Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka Wanda Take Fadin Wani Darasi Daya Danganchi Rayuwa.
Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
One Comment