Trending

Dole Mutane Dayawa Suna Ganin Bala’i Da Masifa A Rayuwarsu Kalli Tarihin Rayuwar Budurwar nan innalillahi

Dole Mutane Dayawa Suna Ganin Bala'i Da Masifa A Rayuwarsu Kalli Tarihin Rayuwar Budurwar nan innalillahi

A Yanzu Mukaci Karo Da Wata Bidiyo Na Wata Budurwa Mai Suna Sadiya Yadda Ta Gamu Da Wani Kunchi Na Rayuwa Daga ‘Yan Uwanta.

Matashiyar Budurwar Mai Suna Sadiya Ta Gamu Da iftila’in Rayuwa Daga Wajen ‘yan Uwanta, Acikin Bidiyon Dazatazo Muku Nan Gaba Munji Yadda Budurwar Ta Bayyana Tarihin Rayuwarta.

Mahaifan Sadiya Sun Rasu Kuma Sun Barmata Dukiya Mai Yawa Ciki Har Da Gida Mai Kyau Wanda Ko Aurene Yakamata Idan Mijin Data Aura Bashida Gida Zasu iya Tarewa Acikin Gidan Nata.

Sai Yan Uwanta Suka Zo Suka Zauna Agidan Sannan Kuma Suks Gallaza Mata Basa Bata Abinchi Sai Tayi Musu Aiki Mai Yawa, Bayan Haka Tanada Larura Ta Kafa Yadda Bata Iya Tafiya Sosai Amma Duk Da Haka Take Shan Wahalar Aiki, Wanda Bai Dace Mace Mai Larura Kamarta Tana Fama Da Aiki Irin Wanda Ake Bata Ba.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Zamu So ku Watsa Wannan Bidiyon Domin Yaje Kunnen Mutanen Da Zasu Iya Taimakawa Wannan Budurwar Domin Ta Fita Daga Halin Kunchin Da Take Ciki.

Sannan Zamu so Karban Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Subhanillahi Yadda Dalibar Jami’ar Umaru Yar Adu’a Dake Katsina Tasha Guba Kan Sabani Da Suka Samu Da Saurayinta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Dadina Da Dan Adam Mantuwa Yanzu Duk Ciwon Da Kikasha Fama Bai Isheki Nutsuwa Ba Maryam Yahaya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wata Sabuwar Magana Soyayya Ce Wannan Ko Kungiyar Moppan Ta Janye Korar Da Tayiwa Rahma Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button