Gwamnan Borno Babagana Zulum ya raba wa ƴan jiharsa mutum 5,000 da ke sansanin gudun hijira tallafin Naira milayan ɗari 500.
Gwamnan Borno Babagana Zulum ya raba wa ƴan jiharsa mutum 5,000 da ke sansanin gudun hijira tallafin Naira milayan ɗari 500.

Gwamnan Borno Babagana Zulum ya raba wa ƴan jiharsa mutum 5,000 da ke sansanin gudun hijira tallafin Naira milayan 500.
Kamar yadda mukasani mukan kawomuku rahotannin ƴan bindiga dama na ƴan Boko Haram Baki ɗaya.
Yau kuma rahoton namu yakawomana irin tallafin da shugaban jihar Maiduguri yake bawa ƴangudun shijira musamman matan da suka rasa maza jansu dama kuma mazan da suka rasa duniyoyin su bakiɗaya.
Gwamnann ya shafe sama da awa bakwai yana rabon kayan tallafi inda Aka ba wa kowane magidanci da matar da mijinta ya rasu N100,000 da kananan buhun shinkafa biyu da kwalin taliya da kuma jarkar man girki.
Matan aure kuma kowacce an ba ta N50,000 bayan an ba mazansu N100,000 da kayan abincin inji sanarwar da Gwamnatin Jihar Borno ta fitar.
Zulum ya raba tallafin ne bayan yayi sammakon isa a sansanin da ke Maiduguri ne ranar Juma’a inda mazauna sansanin da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu suka bayyana aniyarsu ta komawa garuruwansu.
Zulum ya kai ziyarar ba zata ne domin samun ainihin ƴan gudun hijirar saboda akwai masu yini a wurin amma idan yamma ta yi sai su koma cikin gari su kwana.
Gwamnatin jihar ce ta bayar da tsabar kudin yawancin kayan abincin kuma tallafi ne daga Gwamnatin Tarayya ta hannun Hukumar Raya yankin Arewa maso Gabas.
Zulum ya ce bada tallafin ya zama dole saboda sansanin ya zame wa mutane mazauni kuma yawancinsu sun dogara ne da kayan tallafi domin su rayu.
To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari na jihar Maiduguri don jin tabakinku zamuso kubiyomu tasahinmu na tsokaci kai tsaye.
KU KARANTA WANNAN:
An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau
Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.