Jerin jaruman shirin Labarina guda biyar 5 wanda sukayi nasarar zama zakakuran jaruamai kuma ake kwatance da su a Duniya

Jerin jaruman shirin Labarina guda biyar 5 wanda sukayi nasarar zama zakakuran jaruamai kuma ake kwatance da su a Duniya

Shirin Labarina shiri ne mai dogon zango wanda Miliyoyin al’umma suke kallon shirin a fadin kasar Nageriya, wanda tashar Arewa24 da kuma tashar Saira Movies dake kan manhajar Youtube suke haskawa.

Shirin Labarina yana daya daga cikin manyan shirye-shiryen da ake kallon a fadin Arewacin Nageriya, domin jaruman cikin ta suna taka rawa yadda ya dace.

Inda aka gudanar da wani zabe da aka tantance jaruman da suka fi iya aktin da kuma yawan masoya a shafukan sada zumumta.

An bayyana wanda yayi da daya 1 a cikin jaruman shirin Labarina wanda yafi kowa iya aktin da yawan masoya a shafukan sada zumunta, sannan kuma an bayyana wanda yayi ma biyu 2 har zuwa kan na biyar 5.

A cikin bidiyon da zaku kalla dake kasa zakuji yadda aka jero wadan nan jaruman tun daga kan na daya 1 har zuwa na biyar 5, wanda zukayi nasarar zama zakakuran jarumai a shirin Labarina mai dogon zango.

Wanda har ake bayyanawa Duniya irin rawar ganin da suke takawa a cikin shirin na Labarina.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji cikekken labari akan wadan nan jaruman na shirin Labarina mai dogon zango.

Karanta wannan labarin.

Subhanillahi Yadda Dalibar Jami’ar Umaru Yar Adu’a Dake Katsina Tasha Guba Kan Sabani Da Suka Samu Da Saurayinta

Karanta wannan labarin.

Lawan Ahmad Yasha Zagi Da Baƙaƙen Kalamai Daga Mabiyansa Bayan Neman Taimakon Kudi Dayayi Daga Wajensu

Karanta wannan labarin.

Wata budurwa ta kama mahaifiyar ta tare da Boka suna Zina domin biya mata wata bukata da zai yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button