Trending

Mawaƙi Davido Ya Bayar Da Kyautar Naira Miliyan Ɗari Biyu Da Hamsin Ga Gidan Marayu (N250M) Acikin Kudin Da Aka Bashi Kyauta

Mawaƙi Davido Ya Bayar Da Kyautar Naira Miliyan Ɗari Biyu Da Hamsin Ga Gidan Marayu (N250M) Acikin Kudin Da Aka Bashi Kyauta

Mawaki Davido Ya Rabar Da Kudin Da Abokansa Suka Tara Masa Na Tayashi Murnar Zagayowar Shekarunsa.

Mawakin Wanda Acikin Satin nan Ya Bukaci Abokansa Na Arziki Dasu Tura Masa Naira miliyan Daya-daya Domin Tayashi Murnar Ranar Zagayowar Haihuwarsa Wanda Muke Kira A Turance Da Birthday.

Bayan Neman Wannan Tallafi Da Yayi Daga Wajen Abokannasa Sai Sukayi Ta Tura Masa Wadannan Kudade Kamar Yadda Ya Bukata, Bai Wuce Kwanaki Biyu Ba Dayin Sanarwar Ya Samu Zunzurutun Kudin Kimanin Naira Miliyan Dari Biyu Da Wani Abu.

Sai Dai Wasu Suna Tunani Me Mawakin Zaiyi Da Wannan Kudi Sai Yau Ya Wallafa Wata Doguwar Wasika A Shafinsa Na Instagram, Yadda Yake Cewa Ya Bayar Da Naira Miliyan Dari Biyu Da Hamsin aga Gidan Marayu.

Ga Rubutaccen Abunda Wasikar Ta Kunsa.

DONATION OF NGN 250,000,000.00 TO ORPHANAGES ACROSS NIGERIA.

I wish to express my sincere gratitude to my friends, colleagues, fans, and the public forthe generous expressions of love in recent days.

In my usual playful manner, I requesteda few days ago that my friends and colleagues send money in celebration of my birthday.

The response and outcome exceeded my expectations, as I received aboutNGN 200,000,000.00 in less than two days.

I truly appreciate everyone who donatedhard-earned funds and I am very thankful for your generosity.

I have always been passionate about giving back and helping people.

In view of this,I am delighted to announce that all the funds received, totaling NGN 200,000,000.00, will be
donated to orphanages across Nigeria as well as the Paroche foundation.

In addition,
I will be making a personal donation of NGN 50,000,000.00, bringing the total amount toNGN 250,000,000.00.To oversee the distribution of funds to beneficiaries,I have established a five-person Disbursement Committee.

Members of the committee include:
1. Mrs. Titi Adebayo- chairman of the committee.

2. Professor Jonathan Nwosu- secretary to the committee.

3. Professor Yahana Joel Asabe of the Northern Nigeria Seventh Day Adventist UnionConference.

4. Pastor (Dr) Oyalabu of Spring Time Development Foundation (SDF).

5. Professor Uloma OnuohaThe committee will compile a list of orphanages across Nigeria. They will determine
the number of children and their needs at each orphanage, and then divide the funds accordingly.

The committee will also determine the portion of the money that will be
donated to Paroche foundation. To maintain transparency, the committee will make public the names of the beneficiary orphanages and how much each will receive.

A list of all beneficiaries and their verified account details will be submitted toWema Bank, who will then be instructed to credit each beneficiary’s account.My goal is to do this fundraising every year to celebrate my birthday and give back topeople in need.

It is my hope that my friends, fans, colleagues in the industry, and the
public will continue to support me as I drive this cause.Once again, I express my sincere gratitude to my friends, colleagues, fans, andeveryone that made this possible. God bless you all.

– We rise by lifting others,Davido

Wannan Shine Kudurinsa Ga Kudin Daya Karba Daga Wajen Mabiyansa A Murnar Tayashi Bikin Birthday Dinsa, Zamu So Ku Watsa Wannan Rohoto Domin Mutane Dayawa Su San Abunda Mawaki Davido Zaiyi Da Wannan Kudi, Sannan Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Lawan Ahmad Yasha Zagi Da Baƙaƙen Kalamai Daga Mabiyansa Bayan Neman Taimakon Kudi Dayayi Daga Wajensu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu jarumin shirin Izzar so Lawan Ahmad ya aika sakon abin kunya ga masoyansa kamar yadda Ado Gwanja da Davido sukayi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ado Gwanja Yasha Zagi Da Tsinuwa Bayan Ya Turawa Davido Dubu Goma A Kyautar Birthday Dinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button