Rundunar sojojin Nigeriya sun ceto mutane ɗari biyar da arba’in da huɗu 544 a jihar Zamfara daga hannun masu garkuwa da mutane.
Rundunar sojojin Nigeriya sun ceto mutane ɗari biyar da arba'in da huɗu 544 a jihar Zamfara daga hannun masu garkuwa da mutane.

Rundunar sojojin Nigeriya sun ceto mutane ɗari biyar da arba’in da huɗu 544 a jihar Zamfara.
Kamar yadda rahotan yazomana da bakin gwamnan jihar wanda ya shaida mana cewa acikin watanni biyu rundunar sojojin Nigeriya tashen jihar Zamfara sun ceto mutanan da akayi garkuwa dasu a jihar.
Gwamnan jihar Bello matawalle ya tab ba tarmana da wanna ajiya juma’a wanda ya shaidamana cewa sojojin sun sami nasarar dawo da ƴan mata, da tsofaffi da nagidana dama yara baki ɗaya.
Kamar yadda gwamna Bello matawalle yaƙara dacewa akwai yara ɗalibai biyu wanda aka sace a jami’ar a birnin yuri na jihar kebbi, saikuma ɗalibai goma shatakwas na
18 na kwalejin aikin noma ta Bakura, da kuma dalibai 75 na makarantar sakandaren Kaya dake karamar hukumar Maradun.
Gwamnan ya ce katse hanyoyin sadarwar da hukumomi suka yi a jihar ya taimaka wa jami’an tsaro wajen samun nasarori masu dimbim yawa a kokarin samar da tsaro da yaki da ƴan bindiga ciki har da ceto wadanda aka yi garkuwa da su.
Ya ce jami’an tsaro sun yi nasarar kamo mutane da dama da ake zargi da aikata ayyukan ta’addanci da ma masu taimaka musu baki ɗaya.
Zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari na jihar zamfara don jin tabakinku zamuso kubiyomu tasahinmu na tsokaci.
KU KARANTA WANNAN:
Wata budurwa ta kama mahaifiyar ta tare da Boka suna Zina domin biya mata wata bukata da zai yi
Budurwar Da Aka Sameta Da Laifin Safarar Kwayoyi A Saudiyya, Yanzu Ta Zama Ma’aikaciya NDLEA
Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.
One Comment