Subhanillahi Yadda Dalibar Jami’ar Umaru Yar Adu’a Dake Katsina Tasha Guba Kan Sabani Da Suka Samu Da Saurayinta

Subhanillahi Yadda Dalibar Jami'ar Umaru Yar Adu'a Dake Katsina Tasha Guba Kan Sabani Da Suka Samu Da Saurayinta

Rahotannin Da Blueink News Hausa Ta Samu Daga Jami’ar Umaru Yar Adu’a, Katsina Na Cewa Wata Daliba Tasha Guba Saboda Wani Sabani Tsakaninta Da Saurayinta

Majiyar Blueink Ta Tattaro , Sun Ce Ana Kyautata Zanto Cewa Dalibar Yar Aji Uku Ce A Sahen Nazarin Zamantakewa Na ‘Sociology’ A Jami’ar

Majiyar Ta Dogara Da Ita Daga Cikin Jami’ar Da Ta Nemi A Sakaya Sunanta, Tace Ana Zargin Saurayin Dalibar Dashi Ma Tsohon Dalibi Ne A Jami’ar Daya Kammala Karatu A Shekarar Bara Ne Ya Yanke Hukunci Cewa Zai Rabu Da Budurwa Tasa , Dalilin Dayasa Ta Dauki Wannan Matakin

Sai Dai Duk Ba A Ambaci Sunan Dalibar Ba, Bayanai Sun Tabbatar Da Cewa Tun Daren Juma’a Wayawar Asabar, Daliba Na Asibitin Jami’ar , Amma Dai Wasu Bayanai Sun Ce An Mayar Da Ita Wani Asibitin A Cikin Katsina

Bayanai Da Suka Fito Daban Daban Sun Ce Dalibar Tasha Magani Kashe Kwari ‘ Instecticides’ Wasu Suce Tasha ‘Septol’ Wasu Ma Na Cewa ‘ Sanitizer ‘ Tasha ,Wasu Na Cewa ‘Fiya Fiya’ Tasha

Duk Da Dai Babu Bayanai Cikakken Halin Da Dalibar Ke Ciki , Amma Dai Bayanai Sun Tabbatar Da Cewa Yanzu Tana Asibiti ,Likitoci Na Duba Lafiyar Ta

Allah Ya Kyauta Masu Sauraran Mu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sannan Muna Da Bukatar Idan Wannan Ne Karon Na Farko Da Ka Danna Kararrawar Sanarwa.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

 

Dadina Da Dan Adam Mantuwa Yanzu Duk Ciwon Da Kikasha Fama Bai Isheki Nutsuwa Ba Maryam Yahaya

Yadda Zaku Gane Matar Auren Datake Zinah Ta Kafarta Cewar Malam Abdullah Gadon Kaya Kalli Sabon Wa’azinsa

Baya ni akan wasu daga cikin jaruman kannywood wanda Allah ya jarrabasu da mummunan ibtila’i a rayuwar su

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button