Wata budurwa ta kama mahaifiyar ta tare da Boka suna Zina domin biya mata wata bukata da zai yi

Wata budurwa ta kama mahaifiyar ta tare da Boka suna Zina domin biya mata wata bukata da zai yi

Wani mutumin mai suna Cizo wanda yake zaune a kasar Germany ya tona asirin wata mata wanda ‘yar ta kama su tare da Boka suna zina.

Sannan a lokacin da asirin Bokan zai tonu wasu ‘Yam mata ne suke wajan sa domin yayi musu wani aiki su sami dukiya, sai Bokan ya bukaci matar ta samo wasu ‘yam mata guda biyu domin a hada su su uku musu aikin.

Sannan Bokan ba fada musu cewa, zai zo har gidan su yayi kwana tara sannan kowacce daga cikin su zai yi kwana uku a wajan ta domin yana zina da ita.

Ita yarinyar ya sami nasarar shawo kan wata abokiyar ta amma sai tayi rashin nasara day daga cikin abokanta taki amincewa, sannan kuma ta tona musu asiri.

https://www.instagram.com/tv/CWYwff-DJAg/?utm_medium=copy_link

Karanta wannan labarin.

Budurwar Da Aka Sameta Da Laifin Safarar Kwayoyi A Saudiyya, Yanzu Ta Zama Ma’aikaciya NDLEA

Karanta wannan labarin.

Ƴan bindiga sunkashe ƴan sanda biyu 2 a jihar katsina.

Karanta wannan labarin.

A Gaban idonmu Ni Da Mahaifiyata Aka Zare Ran Ɗan Uwana Cewar Aliko Dangote

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button