Yanzu jarumar shirin Labarina Laila wato Maryam Wazeery ta bayyana wasu al’amura game da rayuwar ta a wata shira da akayi da ita

Yanzu jarumar shirin Labarina Laila wato Maryam Wazeery ta bayyana wasu al'amura game da rayuwar ta a wata shira da akayi da ita

Kamar yadda kuka sani Maryam Wazeery ficacciyar jaruma ce a cikin shirin mai dogon zango wato, LABARINA, wanda ake mata lakabi da Laila a cikin shirin.

Jaruma tana taka rawar yadda ya kamata a cikin shirin Labarina duba da yadda take abubuwanta cikin, tsari inda har ma ta sake samin masoya da yawa da dalilin wannan shirin na Labarina.

A yau dai mun sami labarin yadda jaruma Laila wato Maryam Wazeery tayi shira da gidan jarida akan tarihin rayuwar ta.

A cikin bidiyon zakuji yadda aka tattauna da jaruma Laila aka mata wasu tambayoyi da suka shafi rayuwar, sannan ita ma ta basu amsa sosai dai-dai da yadda suka mata tambayoyin.

Ta bayyana asalinta da kuma yadda aka yi ta fara harkar fina-finai tare sa sana’o’in da take gudanawar wa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji shirar da aka yi da jaruma Laila Labarina.

Karanta wannan labarin.

Innalilahi waina ilaihir rajiun Allah yayiwa ƴan mata ba kwai 7 rasuwa a hatsarin jirgin ruwa.

Karanta wannan labarin.

Yanzu asirin wasu matan Hausawa wanda suke bibiyar Bokaye ya tonu inda ake zina dasu domin bukkatar su ta biya

Karanta wannan labarin.

Tabbas Wannan Waƙar Ta Naziru Sarkin Waƙa Tana Saka ‘Yam Mata Da Samari Shauƙi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button