Allahu Akbar Khulu Nafsin Za’ikhatul Mau Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Sk
Allahu Akbar Khulu Nafsin Za'ikhatul Mau Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Sk

Allahu Akbar Lallai Dukkanin Mai Rai Mamaci Ne , A Safiyar Yau Lahadi Ne Wasu Kafaffen Sada Zumunta Ta Facebook Suka Fara Yadda Jita Jita Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Sk
Kamar Yadda Kuka Sani De Jarumin Masana’antar Kannywood Sani Sk Ya Dade Yana Fama Da Jinyar Da Taki Ci Taki Cinyai Wa Wadda Har Aka Fara Neman Taimako Daga Al’ummar Musulmai
Saide Kamar Yadda Aka Bayyan Cutar Da Take Damun Jarumin Cuta Ce Mai Cin Kudi Domin An Bayyana Cewa Cutar Sugar , Da Ciwan Hanta Ne Sukai Damun Jarumin
Koda Da Kafar Sadarwa Ta Dauka Da Watsa Bidiyan Neman Taimakon Jarumin Mutanen Gari Sun Fara Jifan Mana’antar Kannywood Da Basa Taimakon Abokan Sana’arsu A Lokacin Da Iftala’i Ya Samu Daya Daga Cikinsu Inda Hakan Yasa Jaruman Kannywood Suka Fara Taimaka Masa Wadda Suka Hada Da Abdul Amart Mai Kwashewa 500k , Hadiza Gabon 200k , Ali Nuhu 100k Da Dai Sauran Yan Siyasa
Jinyar Sani Sk Tayi Tsamari Ne Inda Mutane Yan Shaci Fadi Suka Fara Wallafawa A Kafar Sadarwa Cewa Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Sani Sk Rasuwa Inda A Binciken Da Mukayi Muka Gano Cewa Maganar Mutuwar Jarumin Karyane Kuma Ko Da Lafiya Ko Babu Lafiya Dole Ne Mai Rai Ya Dandana Mutuwar Nan
Kamar Akayi Tattauna Da Jarumin A Cikin Wannan Bidiyan
Allah Ya Kyauta Ya Kara Dafa Kafudun Jaruminan Ya Kara Masa Lafiya Da Dukkanin al’ummar Musulmai Duniya Baki Daya.
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amarin
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Wannan Babban Darasine Ga Wayanda Basu San Makiryicin Yan Damfara Da Artificial Karuwai Ba
Yanzu An bayyana gaskiyar al’amari game da mutuwar jarumin kannywood Sani Garba SK
One Comment