Advertisement

Ashe wannan dalilin ne yasa jama’a suke cece-kuce da maganganu masara dadi akan jarumi Lawan Ahmad da Garzali Miko

Ashe wannan dalilin ne yasa jama'a suke cece-kuce da maganganu masara dadi akan jarumi Lawan Ahmad da Garzali Miko

Wasu daga cikin jaruman kannywood sun bi sahu irin na Almajirai wajan neman kudi ko neman abinci, jaruman sun dauko wani sabin salo na rokon kudi a wajan mutane kamar dai yadda Almajirai suke yi akan tituna.

To ita dai bara ko kuma roko wata dabi’a ce marar kyau wanda duk yawancin mutane suke yaki da ita, duba da cewa ba aba ce mai kyau ba.

Kuma duk yawancin masu yin bara suna yin amfani da sunan Ma’aikin Allah inda suke cewa a basu don Annabi, kuma babban abin damuwa shine shi dai Manzon Allah S.A.W bai taba yin bara ba hasalima yayi nuni da cewa ba dabi’a ce mai kyau ba.

Kuma wani babban abin damuwa ma shine wasu masu yin barar suna dauka ne kamar wata aba ce da take cikin addini, wato suna ganin kamar yin bara ko roko abu ne mai kyau.

Ga masu bibiyar kafafan sadarwa na zamani zasu san abin da ya faru da wani ficaccan mawakin kudancin Kasar Nageriya wato Davido, ya roki mutane da su tura masa kyautar kudi.

Kuma su ‘yan kudancin Nageriya sun fi kowa zagin masu bara ko roko, sai kuma gashi ficaccan mawaki Davido ya aikata hakan.

To shi dai Davido a sakamakon wannan bara ko roko da yayi mutane sun tura masa makudan kudade har naira Miliyan 175M, kamar yadda BBC Hausa suka ruwaito.

Domin kuji cikekken labari akan wannan al’amarin sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Wannan Babban Darasine Ga Wayanda Basu San Makiryicin Yan Damfara Da Artificial Karuwai Ba

Karanta wannan labarin.

Saurayina Yace Bashida Lafiya, Naje Dubashi Yayi Zinah Dani Na Samu Ciki Cewar Wata Budurwa

Karanta wannan labarin.

Bayan mutane sun turawa mawaki Davido kudin daya roka ya aikata wani abu da shi wanda kowa yayi mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button