Bayan mutane sun turawa mawaki Davido kudin daya roka ya aikata wani abu da shi wanda kowa yayi mamaki

Bayan mutane sun turawa mawaki Davido kudin daya roka ya aikata wani abu da shi wanda kowa yayi mamaki

Mawaki Davido ya aikata wani abu da kudin da yace a tura masa wanda hakan yada mutane suka shiga mamaki da kuma al’ajabi.

Idan baku manta ba a jiya ne aka yada wani labarin wanda ficaccan mawakin kudancin Nageriya Davido, ya bukaci mutane su tur masa kudi a asusun ajiyar sa na banki.

Wanda idan baku manta ba mun kawo musu labarin wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood, wanda suma suka bukaci mutane su tura musu kudi inda suka rubuta lambar su ta banki domin mutane su sami saukin tura kudin.

A lokacin da mawaki Davido ya nemi a tura masa kudin mutane da dama sun soki lamarin, inda suke ganin wannan abin da yayi ai kamar bara ce irin yadda almajirai suke yi akan titi.

Haka suma wasu daga cikin ‘yan kannywood din suka nemi a tura musu kudi inda mutane suka soki lamarin, inda suke cewa wannan ba komai bane face bara da roko wanda kuma hakan ba dabi’a ce mai kyau ba.

A takaice dai shi mawaki Davido ya sami kudade sosai a wanann rokon mutanen da yayi har naira Miliyan 200M, sai dai mawakin yayi wani abu da kudin wanda yasa muatane suka shiga mamaki.

Domin kuji cikekken labari da kuma abin da mawaki Davido yayi da wannan kudaden daya samu sai ku kalla bidiyon dake kasa.

Ga bidiyin nan domin ku kalla kuji cikekken labari.

Karanta wannan laabrin.

Saurayina Yace Bashida Lafiya, Naje Dubashi Yayi Zinah Dani Na Samu Ciki Cewar Wata Budurwa

Karanta wannan labarin.

Yanzu An bayyana gaskiyar al’amari game da mutuwar jarumin kannywood Sani Garba SK

Karanta wannan labarin.

Hara haran  ƴan bindigar jihar neja yasa an hana hawa wasu samfarin mashin mai ƙafa biyu a faɗin jihar baki ɗaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button