Wannan Babban Darasine Ga Wayanda Basu San Makiryicin Yan Damfara Da Artificial Karuwai Ba
Wannan Babban Darasine Ga Wayanda Basu San Makiryicin Yan Damfara Da Artificial Karuwai Ba

Wani Al’mari Da Ya Dauki Hankulan Mutane Ta Yadda Aka Bayyana Cewa Wata Matashi Mai Suna Ayshert Muhammad Nasara Ta Bayyana Rokon Yafiya Ga Jama’a Lokaci Kalilan Kafin Rasuwarta
Saide Kuma Bayan Kafar Sadarwa Ta Dauka Da Maganar Ne Datti Assalfy Ya Bayyana Wani Sako A Shafin Inda Wasu Mata Biyu Sukace Karyata Shafin Tare Da Tonawa Masu Shafin Asirinsu
Bada Jimawa Shima Mai Yin Wallafawar Nan A Kafar Sadarwa Ta Facebook Yayi Wani Cikakken Bayani Akan Makirchin Yan Damfara Da Kuma Artificial Karuwa Kamar Yadda Zakuga Cikakken Bayani A Cikin Wannan Bidiyan
Irin Wannan Dayan Aikin Bawai Shafin Ayshert Muhammad Nasara Ne Ke Yaudara Tare Da Kujewa Da Mutane Kudadensu Ba Yasha Faruwa Sannan Daga Baya A Bayyana Cewa Mai Shafin Ya Nemi Yafiya Kuma Ta Rasu Ta Dalilin Haka Kuma Mutane Su Tausaya Mata Su Yashe Sai Daga Bayan Yan Yaudarar Su Kara Bude Wani Shafin Su Dora Daga Inda Suka Tsawa
Wanda Irin Wannan Anfi Yaudarar Mazina Nata Ta Wajen Tura Musu Hotuna Mata Na Batsa Sannan Ace Su Turo Kudi Domi A Hada Su Da Ita, Daga Baya Kuma Ayi Blocking Dinsa
Allah Ya Kyauta Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karbe Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Yanzu An bayyana gaskiyar al’amari game da mutuwar jarumin kannywood Sani Garba SK
One Comment