Yanzu An bayyana gaskiyar al’amari game da mutuwar jarumin kannywood Sani Garba SK

Yanzu An bayyana gaskiyar al'amari game da mutuwar jarumin kannywood Sani Garba SK

A jiya ne wani labari yake ta yawo a kafafan sada zumunta kab cewa jarumin kannywood Sani Garba SK ya rasu.

Nan take ba tare da bata lokaci ba wannan labarin ya karade zshafukan sada zumunta, inda ake ta wallafa wannan labarin rasuwar akan jarumi Sani Garba SK.

Jarumi Sani Garba SK yana daya daga cikin tsofaffin jaruman masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, wanda ake damawa dasu a shekarun baya sannan kuma sun taka rawar gani yadda ya kamata.

Jarumi Sani Garba SK yana fama da wasu cututtuka guda biyu a jikin sa wanda masana lafiya sukayi bincike kuma suka gano, inda suka bayyana cewa yana fama da ciwon Hanta da kuma ciwon Suga.

Shin ko menene garkiyar al’anari akan rasuwar da ake cewa jarumi Sani Garba SK yayi, bayan rashin lafiyar daya fama da ita.

Ko menene garkiyar al’amari dai game da rasuwar jarumin zakuji a cikin bidiyon dake kasa.

Ka bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Hara haran  ƴan bindigar jihar neja yasa an hana hawa wasu samfarin mashin mai ƙafa biyu a faɗin jihar baki ɗaya.

Karanta wannan labarin.

Subhanillahi Da Cuta Da Mutuwa Duk Daga Rabbi Ne Subhanillahi Jarumin Kannywood Yana Fama Da Rashin Lafiyar

Karanta wannan labarin.

Yanzu wata Yarinya ta aikawa da Mahaifinta wani sako wanda kowa yayi mamakin abin da Yarinyar ta aikata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button