Trending

Yanzu Bidiyon Gaskiya Ta Bayyana Game Da Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Garba SK innalillahi

Yanzu Bidiyon Gaskiya Ta Bayyana Game Da Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Garba SK innalillahi

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Wani Labari Ya Karade Kafafen Sada Zumuntar Zamani Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Garba SK.

Bayan Bayyanar Wannan Karya Da Ake Yadawa Akan Jarumin Wanda A Yanzu Yana Tsaka Da Rashin Lafiya Mai Tsanani Da Har Takai Ga Yana Neman Taimakon Jama’a Da Tallafin Kudi Domin Ya Samu Lafiya.

Ana Tsaka Da Tattaunaa Batun Rashin Lafiyartasa Da Kuma Neman Taimakon Dayake Daga Wajen Masoyansa, Sai Ga Bullar Wani Hoto Da Akafi Yadashi Musamman A Kafar Sadarwa Ta Facebook Kamar Haka.

Wannan Hoto Dai Da Ake Yadawa A Kafafen Sada Zumunta Ba Gaskiya Bane, Domin Jarumin Ya Fito Yayi Cikakken Bayani Acikin Wata Bidiyo Da Zatazo Muku Anan Gaba.

Yadda Jarumin Yake Karyata Masu Yada Labaran Karya Game Dashi, Maimakon Su Taimaka Masa Ko Kuma Su Watsa Hotunansa Da Bidiyoyinsa Ga Wasu Mutanen Domin Ataimaka Masa, Sai Ma Suka Fake Da Yada Karya Game Dashi.

Acikin Bidiyon Wanda Batafi Minti Uku Ba Jarumin Yayi Cikakken Bayani Akan Abunda Yake Damunsa, Sannan Ya Kara Jaddada Neman Taimakon Dayakeyi Domin Ya Samu Sauki Daga Rashin Lafiyar Da Take Damunsa.

Sannan Ya Sake Gargadi Ga Mutanen Dasuke Watsa Labaran Karya A Kafafen Sada Zumunta, Domin Hakan Yakan Iya Janyowa Cece-kuce Da Kuma Tashin Hankalin Wadanda Basu Sani Ba.

Haka Zalika Ya Bayyana Cewa Ita Mutuwa Dole Ce Kuma Sai Kowa Ya Mutu Baka Isa Ka Wuce Lokacinka Ba Idan Lokacin Yazo, Sannan Ya Sake Godewa Masoyansa Da Abokan Aikinsa Da Suka Taimaka Masa Game Da Rashin Lafiyarsa.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.
https://youtu.be/2U6HYQYqXrs

Zamu So Ku Watsa Labarin nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa Dasuka Ga Hoton Dayake Sama, Har Suke Zaton Jarumin Allah Yayi Masa Rasuwa, Baya Da Haka Munaso Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Da Ake Yayatawa.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu An bayyana gaskiyar al’amari game da mutuwar jarumin kannywood Sani Garba SK

Ku Karanta Wannan Labarin:

Subhanillahi Da Cuta Da Mutuwa Duk Daga Rabbi Ne Subhanillahi Jarumin Kannywood Yana Fama Da Rashin Lafiyar

Ku Karanta Wannan Labarin:

Dole Mutane Dayawa Suna Ganin Bala’i Da Masifa A Rayuwarsu Kalli Tarihin Rayuwar Budurwar nan innalillahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button