Jaruman kannywood sun rasa inda zasu sa kansu akan gagarumin abin alkairin da Sanata Barau I. Jibrin yayi musu

Jaruman kannywood sun rasa inda zasu sa kansu akan gagarumin abin alkairin da Sanata Barau I. Jibrin yayi musu

Ficaccan jarumi kuma mai bada umarni a shirin fina-finan kannywood, Falalu A Dorayi, ya wallafa abin alkairin da Sanata Barau Maliya ya yiwa masana’antar kannywood, ga dai abin daya wallafar a shafin da na sada zumunta.

Muna godiya da sakon abin alkairi da aka bawa al’ummar kannywood.

Motoci Guda 17
Babura 100
Komfuta 80
Kamara 5
Generator 5
Kayan Studio 5
Kayan Light 5
Dudu 30,000 Mutum 100
Dudu 20,000 Mutum 100
Kujerar Hajji Mutu 1.

Muna godiya ga
Murtala Alassan Zainawa
Isyaku Balan (Barau Maliya)
Sani Ali Abubakar (Indomie)
Ali Nuhu
Abba Maikatala
Abdul A.P
Adam A. Zango
Mustapha Nabursaka

Sannan Falalu A Dorayi ya kara da cewa: Allah ya yiwa rayuwa albarka senator Barau I. Jibrin Maliya.

Da yawa daga cikin jaruman masana’antar kannywood sun nuna jin dadin kan wannan abin alkairin da sanata Barau Jibrin ya musu.

Karanta wannan labarin.

Anaso A Lalatamin Rayuwa Ta Hanyar Yaudarar Mutane Da Sunana Da Kuma Hoto na Cewar Jaruma ummi Shehu

Karanta wannan labarin.

Yanzu Bidiyon Gaskiya Ta Bayyana Game Da Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Garba SK innalillahi

Karanta wannan labarin.

Allahu Akbar Khulu Nafsin Za’ikhatul Mau Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Sk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button