Mazauna garin Zazzaga da makwaftansu na karamar hukumar Munya a jihar Neja sun tsere daga gidajensu saka makon harin da ƴan boko Haram suka kaimusu.
Mazauna garin Zazzaga da makwaftansu na karamar hukumar Munya a jihar Neja sun tsere daga gidajensu saka makon harin da ƴan boko Haram suka kaimusu.

Mayaƙan Boko Haram be suka tada ƙauye guda a jihar Neja.
Rahotan na zuwa mukune kaitsaye daga shafin Dalatopnews.
Kamar yadda mukasani ƙungiyar boko haramce kungiyace dake kawo tashe tashan hankula a yankin Arewacin Nijeriya wanda a yanzu haka sun kai hari cikin wani gari dake jihar Neja wanda yasa gaba ɗaya ƴangarin suka tattara ibada inasu sukayi ƙara daga garin.
Mazauna garin Zazzaga da makwaftansu na karamar hukumar Munya a jihar Neja sun tsere daga gidajensu.
yayin da wasu da ake zargin ƴan kungiyar Boko haram ne suka sabanta hare hare a kan kauyukan yankin tare da yin awon gaba da dimbim mutane.
Wannan al’amari ya zo ne ‘yan kwanaki bayan sace mutane 30 a garin na Zazzaga.
Wani mazaunin yankin da ya nemi a sakaya sunasa ya ce ƴan ta’addan na cin karensu ba babbaka, kuma. ahaalin da ake ciki babu kowa garin.
Rahotanni sun ce a kauyen Kachiwe ƴan sa kai sun tinkari ƴan ta’addan bayan da suka sace mutane da ba a tantance adadinsu ba kuma a yayin artabun ne wasu da dama suka kubuta.
wata majiya na cewa a tsakanin Juma’a da Asabar ƴan ta’adan yi awon gaba da mutane da dama, kuma yanzu haka masu barin kauyukan sun rasa inda za su sa kansu.
KU KARANTA WANNAN:
Anaso A Lalatamin Rayuwa Ta Hanyar Yaudarar Mutane Da Sunana Da Kuma Hoto na Cewar Jaruma ummi Shehu
An kashe wani malami da dalibi a Kwalejin Horas da Ayyukan Kula da Lafiya.
Yanzu Bidiyon Gaskiya Ta Bayyana Game Da Mutuwar Jarumin Kannywood Sani Garba SK innalillahi
Kada kuma ku Danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.