Nafi jin dadin yin fim da jaruma Sumayya dalilin shakuwar da mukayi da ita a shirin Labarin, cewar Mahmud
Nafi jin dadin yin fim da jaruma Sumayya dalilin shakuwar da mukayi da ita a shirin Labarin, cewar Mahmud

Kamar yadda kuka sani Nuhu Abdullahi ficaccan jarumi ne a cikin shirin Labarina mai dogon zango inda ma ake masa lakabi da Mahmud a cikin shirin.
A wata shira da BBC Hausa tayi da Mahmud ya bayyana cewa, a yanzu yafi jin dadin yin fim da jaruma Nafisa Abdullahi wato Sumayya, sabida shakuwar da sukayi da ita a cikin shirin Labarina.
Sannan kuma jarumi Mahmud ya fadi wasu al’amura game da rayuwar sa da kuma irin kalubalen da yake fuskanta a rayuwar sa.
Jarumi Mahmud yayi bayani sosai a wannan shirar da sukayi da BBC Hausa inda yake bayyanawa al’umma abunuwa da dama da suka ganganci rayuwar da.
Domin kuji shirar da BBC Hausa tayi da jarumi Mahmud sai ku kalli bidiyon dake kada.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Karanta wannan labarin.
An Kama Saurayin Daya Damfari Mata Da Maza 37 A Facebook Da Whatsapp Ta Hanyar Kasuwanchi
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.