Tirƙashi Ankama wani magidanci zai saida ƴaƴansa mata biyu a Jihar Akwa Ibom.

Tirƙashi Ankama wani magidanci zai saida ƴaƴansa mata biyu a Jihar Akwa Ibom.

Jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence a Jihar Akwa Ibom sun cafke wani mutum yana kokarin sayar da ƴaƴansa biyu saboda bashi da ya yi masa yawa. 

A safiyar yaune muka tsinkayi wani saban rahoto daga jihar Akwai Ibom.

Duba da irin ta laucin da muke fama da shi a cikin kasarmu Nigeria haƙiƙa wannan abun yana mutuƙar  ɗaga hankula jama’a jama’ar ƙasar baki ɗaya.

Baya da haka a na zargin mutumin da hada baki da matarsa wajen sayar da ƴaƴansu guda biyu biyu mata a kan Naira 700,000 domin ya biya bashin da ake binsa.

Wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Umana Ukeme ya fitar a ranar Laraba ta ce mutumin ya shiga hannu ne a garin Uyo babban birnin Jihar Akwa Ibom wanda jami an tsaron sukayi ram dashi.

Umana Ukeme  ya ce mutumin wanda yake  rayuwa a Kasar Kamaru ya shiga hannu ne tare da mai dakinsa a ranar 15 ga watan Nuwamba bayan bincike sirri ya bankado yunkurinsa na sayar da yaran mata biyu.

Jami’in na hukumar NSCDC ya ce daya daga ƴaƴan mutumin akwai mai shekarun haihuwa shida sai kuma karamar mai shekaru hudu.

Sanarwar ta ambato mutumin mai shekara 40 da ake zargi yana cewa ya yi niyyar sayar da ƴaƴansu ne saboda tsananin talaucin da yake fama da shi.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Maza ne suke yaudarar mu shi yasa mu ‘yam fim jama’a suke ganin bama son yin aure da wuri, cewar jaruma Zuwaira Abdussalam

Subhanillahi Ya Kamata A Rufe Hanyar Kaduna Saboda Wasu Dalilai Kan Danyen Aikin Da Ake Aikata

Jaruma Zainab Sambisa ta karyata sharrin da aka yi mata na cewa ita tayiwa Jarumi Sani Garba SK Asiri yake fama da rashin lafiya

Tirƙashi ƴan bindigar jihar Neja sun cinnawa ganakin manoman yankin wuta akan sunƙi biyan kuɗin haraji.

Kada ku manta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button