Trending

Amarya Ta Nemi A Raba Aurensu Bayan Ta Gano Mazaƙutar Mijinta Tayi Mata Girma

Amarya Ta Nemi A Raba Aurensu Bayan Ta Gano Mazaƙutar Mijinta Tayi Mata Girma

Kamar Yadda Shafin idon Mikiya Suka Wallafa A Facebook Na Labarin Wata Amarya Wanda Takai karar Mijinta Saboda Girman Mazakutarsa.

A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda
Mazakutarsa Ta Min Girma – Amarya Ta
Gayawa Kotu Bayan Kwana Bakwai Da Aurensu.

Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba
Aurensu da Angonta bayan sati daya da yinbikinsu.

Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake
Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar,
mijin ta yana yawan bukatar jima’i kuma
mazakutarsa ta mata girma.

A daren farko da mijina ya sadu da ni,
maimakon naji dadin abin, sai azaba naj,
saboda mazakutarsa babbace.

“A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya kara kazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba.

“Inji Aisha A karshe mijin Aisha ya amince da bukatar ta, inda ya ce ya yardaa raba auren nasu kamar
yadda ta nema.

Zamu so mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu An Tsokaci Akan Wannan Lamari, sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ficaccan jarumin kannywood Ali Nuhu tare da jaruma Aisha Humaira sun wallafa wata bidiyon a Kasar London lokacin da sukaje shakatawa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Duk Masana’antar Kannywood bani da Uban Gida idan akwai wanda yake ganin shi ne ya fito yayi magana, cewar jarumi Sulaiman Bosho

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirƙashi a wani sumame da rundunar ƴansandan jihar Jigawa sukayi sun sami nasarar kama masu laifi guda Goma sha bakwai 17.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button