Inna lillahi wainna ilaihir raji’un Allah yayiwa wata Amarya Rasuwa a yayin Kaita Gidanta.

Inna lillahi wainna ilaihir raji'un Allah yayiwa wata Amarya Rasuwa a yayin Kaita Gidanta.

 

Wata amarya da aka daura aurenta ta rasu a yayin da ake kokarin kai ta gidan miji a ranar daurin auren.

Innalilahi wainna ilaihir rajiun idan baku mantaba a kwanakin baya muka kawo muku wani rahoton angon dake shirin angwancewa yamutu ana saura kwana uku bikinsa.

Haka zalika a yauma mun sami wani saban rahoton ma rar daɗin ji wanda a yayin da ake shirin Kaita ɗalibta.

Amaryar Hannatu Yahaya wacce take zaune a unguwar Kawon Maigari a Jihar Kano ta rasu ne sa’o’i kadan bayan daura aurenta da angonta mai suna Isyaka Yusuf.

Ya ce bayan yi mata addu’o’i ta samu sauki daga bisani aka dauke ta zuwa asibiti sai dai kafin a karasa da ita asibitin ta ce ga garinku nan.

Dama dai tun gabannin daurin auren amarya Hannatu ta yi fama da jinyar olsa har aka kwantar da ita a asiabiti amma daga baya ta warware.

To jama’a dama a ce kullu matsin za ikatul maut dukkan mai rai mamacine muna idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani ameen.

To zamuso kumiƙa sauƙin ta aziyyarku ga iyalan marigayi yar taa sahinmu na tsokaci don meƙa sauƙin zaku iya turawa ta sahinmu kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Amarya Ta Nemi A Raba Aurensu Bayan Ta Gano Mazaƙutar Mijinta Tayi Mata Girma

Ficaccan jarumin kannywood Ali Nuhu tare da jaruma Aisha Humaira sun wallafa wata bidiyon a Kasar London lokacin da sukaje shakatawa

Duk Masana’antar Kannywood bani da Uban Gida idan akwai wanda yake ganin shi ne ya fito yayi magana, cewar jarumi Sulaiman Bosho

Tirƙashi a wani sumame da rundunar ƴansandan jihar Jigawa sukayi sun sami nasarar kama masu laifi guda Goma sha bakwai 17.

Kada kumanta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button