Innalilahi wainna ilaihir raji’un Wasu daliban Islamiyya sun rasu a sakamakon wani hatsarin kwalekwale a Karamar Hukumar Bagwai ta Jihar Kano.

Innalilahi wainna ilaihir raji'un Wasu daliban Islamiyya sun rasu a sakamakon wani hatsarin kwalekwale a Karamar Hukumar Bagwai ta Jihar Kano.

Wasu daliban Islamiyya sun rasu a sakamakon wani hatsarin kwalekwale a Karamar Hukumar Bagwai ta Jihar Kano.

Idan bakumanta a kwanakin baya muka kawo muku saban rahoto mutuwar yara ƴan mata guda bakwai da suka mutu a hayin kwalekwale a jihar Jigawa.

wanda a yauma muka sami wani saban rahoton ma rardaɗi kamar wancan na jihar Kano.

Akalla dalibai 20 ne ake fargabar sun rasu bayan kifewar kwalekwalen a kan hanyarsu ta zuwa wani taron Mauludi ranar Talata.
Yanzu da muke magana ana ci gaba da aikin ceto kuma jami’anmu sun gano gawarwaki 20 an kuma yi nasarar ceto wasu mutum bakwai da ransu inji kakakin Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Kano Saminu Abdullahi da misalin karfe 9.15 na dare ranar Talata.

Malam Saminu ya bayyana cewa gawarwaki 20 da aka gano na daliban Islamiyyar ne kuma mutum 47 ne a cikin kwalekwalen a lokacin da abin ya auku. 

Majiyarmu a Babban Asibitin Bagwai ta ce an kai gawarwaki 20 asibitin bayan kifewar kwalekwalen da ke dauke da mutum sama da 40.

Ta ce kwalekwalen ya yi hatsari ne da misalin karfe 4.30 na yamma a yayin da yake dauke da daliban makarantar Madinatu Islamiyya da ke kauyen Badau tare da sauran fasinjojin a kan hanyarsu ta zuwa garin Bagwai.

Ta kara da cewa mutanen da hatsarin kwalekwalen ya ritsa da su suna kan hanyarsu ce ta zuwa halartar taron Mauludi da reshen makarantar da ke garin Bagwai ya shirya.

zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku na sakon ta aziyya ga jama’ar jihar Kano dakuma mutanan garin ɓagwai da badau don jin tabakin ku zaku iya biyomu tasahinmu ta tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Yanzu Asirin Aljan Ya Tonu Ƙasurgumin Ɓarawon Keke Napep A Jihar Kano

 

Subhanillahi Lallai Duniya Tazo Karshe Na Dade Banga Abinda Ya Bata Min Rai Ba Sama Da Wannan Bidiyan Da Nagani

Inna lillahi wainna ilaihir raji’un Allah yayiwa wata Amarya Rasuwa a yayin Kaita Gidanta.

Kada Kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button