Jaruma Ummi Rahab ta wallafa wasu sabbin Hotunan ta da Jama’a suka tofa albarkacin bakin su tare da yi mata fatan alkairi
Jaruma Ummi Rahab ta wallafa wasu sabbin Hotunan ta da Jama'a suka tofa albarkacin bakin su tare da yi mata fatan alkairi

Kamar yadda kuka sani a yanzu haka Ummi Rahab ita ce jarumar da take tashe a Masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, wanda jarumar ta jima tana wallafa hotunan da suke daukan hankulan masoyanta.
Jaruma Ummi Rahab wanda a kwanakin baya take fitowa a cikin shirin Fim din farin wata sha kallo, wanda Ficaccan Jarumin kannywood Adam a Zango ya shirya.
Ummi Rahab ta sake damin daukaka a cikin wannan shirin mai suna Farin wata sha kallo, domin ta dalilin shirin ta sami karin masoya da mabiya a shafin ta na sada zumunta Instagram.
To a wannan lokacin Jaruma Ummi Rahab ta dake wallada wasu sabbin hotunan ta wanda suka dauku hankulan masoyanta, inda aka yi mata fatan alkairi akan wadannan sabbin hotunan data wallafa.
Ga sabbin hotunan da jaruma Ummi Rahab ta wallafa a wannan lokacin.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Yanzu Asirin Aljan Ya Tonu Ƙasurgumin Ɓarawon Keke Napep A Jihar Kano
Karanta wannan labarin.