Trending

Yadda Rayuwar Rahama Haruna Takasance Acikin Bokiti Har Allah Ya Karɓi Rayuwarta

Yadda Rayuwar Rahama Haruna Takasance Acikin Bokiti Har Allah Ya Karbi Rayuwarta

Rahma Haruna ‘yar Jihar Kano Najeriya ce
yar shekara 19 da labarin ta ya shahara
tunda wani hoto da mai daukar hoto Sani Maikatanga ya dauki hotunanta.

An haifi Rahma Haruna wani lokaci tsakanin1996 zuwa 1997, A Birnin Kano Najeriya, tana da shekara shida Rahama kafafuwanta da hannayenta suka daina girma, ta kamu da Wata cuta da ba a san irinta ba, wanda yasa tanakasa, ba ta iya yin ayyukan yau da kullun kamar tafiya, rarrafe ko ma sarrafa yawancin
kayayyaki.

Sai dai ta ci gaba da zama a cikin bokitin roba, jim kadan bayan hoton ya fara yaduwa, wani da ba a bayyana sunansa ba ya bata kyautar keken guragu don saukaka jigilar ta.

lyayen Rahama sun tabbatar da cewa sun
kashe kusan naira miliyan 1 wajen nema
mata lafiya amma abin yaci tura.

Rahama ta rasu ne a ranar 25 ga Disamba,
2016 tana da shekaru 19 a Kano, Najeriya, taa rasu ta bar iyayenta da ‘yan uwanta Daga B. Salia Sicey.

Toh Allah Ya Jikamta Ya Gafarta Mata Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da imani, Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Baiwar Allah, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Kalli Hira Da Ali Jira Mawakin Kannywood.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Masha Allah: Yadda aka yi shagalin Dinner auren Maryam Wazeery wato Laila Labarina da Angon ta Tijjani Babangida

One Comment

  1. GOOD DAY TO YOU ALL ,
    IF YOU NEED A SPELL CONTACT MY SPIRITUAL FATHER SPELL CASTER HELP TO BRING BACK EX LOVER:
    HUSBAND,WIFE,
    IF YOU HAVE ANY OF THE BELOW PROBLEMS,

    LOVE SPELLS,
    SPELLS TO GET YOUR EX BACK.
    SPELLS FOR GOOD LUCK.
    SPELLS FOR MARRIAGE.
    SPELLS FOR MONEY.
    SPELLS FOR BUSINESS PROMOTION
    SPELLS FOR ALL KINDS OF SICKNESS.
    SPELLS FOR PAYBACK.
    SPELLS FOR SEEING THINGS BEFORE IT HAPPENS.
    WhatsApp: +2349135844061
    If you need any of the help above or your condition is not mentioned +2349135844061 please contact my spiritual father immediately.and testify YOUR SELF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button