Na Gaji Da Jiran Mijin Aure Shiyasa Na Auri Kaina Na Tsawon Kwana Casa’in Cewar Wannan Budurwar
Yadda Wata Mace Ta Auri Kanta Na Kwana Casa'in Daga Kuma Ta Saki Kanta Bayan Tayi Gamo Da Saurayi

Bayan Ta Auri Kanta-Da-Kanta Da Kwana 90
Ta Saki Kanta Bayan Haduwa Da Wani
Saurayi.
Wata budurwa mai tallan kayan sawa mai
suna Cris Galera mai shekaru 33, ta saki
kanta bayan da ta auri kanta da kwana 90.
Tun a watan Satumba data gabata ne Galera ta bayyana cewar ta auri kanta, kamar yadda ta wallafa hotunanta cikin farin ciki a gaban wata coci sanye da farar riga da fulawa rike ahannunta.
Cris ta bayyana cevwar, ta gaji da jiran mijin aure, dalilin da yasa ta kenan yanke hukuncin auren kanta, inda ta rungumi zaman kadaici kuma bata jin takaicin rashin mijin.
Sai dai kuma kasa da watanni 3 Cris tabayyana cewar ta saki kanta, sakamakon ta fada tarkon soyayya da wani mutum namusamman.
A karshe Cris ta bayyana cewar taji dadin sakin kanta da tayi.
Tofah Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Game Da Wannan Budurwar Wanda Ta Auri Kanta Da Kanta, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Kalli Wannan Bidiyon Mai Ban Tausayi.
https://youtu.be/56CaFGH4Vcs