An Bayyana Dalilin Da Yasa Aka Sauya Salma Ta Kwana 90 Da Mawakiyar Gambarar Zamani Aisha Mufeeda

An Bayyana Dalilin Da Yasa Aka Sauya Salma Ta Kwana 90 Da Mawakiyar Gambarar Zamani Aisha Mufeeda

Tun Bayan Dawowar Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Kwana 90 Yan Kallo Suka Ga Bakuwar Fuska A Matsayin Salma Yar Tsohon Gwamna Bawa Mai Kada Wanda Wannan Chanjin Fuska Ya Dami Yan Kallo Har Suna Maganganu Na Korafi A Kafafan Sada Zumunta Domin Kuwa Wasu Na Ganin Waccan Salma Da Suka Saba Da Ita Tafi Dacewa Da Matsayinta Sabanin Wannan , Sai Dai Duk Da Haka Akwai Wayanda Wannan Sabuwar Salma Ta Shiga Ransu Har Suke Cewa Gwanda Ita, Dama Kun San Ance Shan Koko Daukar Rai

Ita Dai Wannan Sabuwar Jaruma Salma Ba Bakuwa Bace A Harkar Nishadantarwa Domin Ta Kasance Mawakiyar Gambarar Zamani Ce Da Ake Kira HipHop Wanda Tanayi Da Hausa Da Kuma Turanci

Wani Kalubale Daya Da Wannnan Jaruma Zata Fuskanta Shine Yanayin Al’adun Yan Hiphop Da Kuma Na Hausa Film , A zahiri Mutanen Mu Basa Kallon Wakokin Hip Hop Kamar Yadda Suke Kallon Finafinan Hausa Dan Haka Duk Wani Sakin Layin Da Dan Hip Hop Zaiyi Da Wuya Kaji Ana Yamadidi Da Shi Akasin Dan Wasan Hausa Domin Su Yan Hip Hop Koda Suna Wakar Hausa Ba’a Cika Yi Musu Kallon Cikakkun Hausawa Ba Wani Lokacin

Yanayin Surutai Da Hotunan Da Mufeeda Ke Dauka Tana Wallafawa A Shafin Ta A Lokacin Da Take Hip Hop Kadai Bata Fara Da Film Ba Tabbas Zasu Iya Zamar Mata Abin Kalubalanta Da Cece Kuce A Yanzu Da Ta Shigo Harka Film

Game Da Dalilin Canza Salma Kuwa Da Akayi Gidan Talabijin Na Bbc Hausa Sunyi Tattauna Da Direktan Shirin Kwana 90 Wato Salisu T Balarabe Inda Ya Bayyana Dalilin Yin Wannan Canji

Kalli Bidiyan Anan

To Allah Ya Kyauta Daman Haka Shiri Mai Dogon Zango Ya Gada Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Masu Sauraro.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Mutuwar aure na da Sani Danja ba wai yana nufin mun kulla gaba a tsakanin mu bane kamar yadda wasu suke zato, cewar Mansurah Isah

Na Gaji Da Jiran Mijin Aure Shiyasa Na Auri Kaina Na Tsawon Kwana Casa’in Cewar Wannan Budurwar

 

 

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button