Trending
IZZAR SO EPISODE 69 ORIGINAL
IZZAR SO EPISODE 69 ORIGINAL

Shahararren Shirin Film Dinnan Mai Dogon Zango Wanda Akafi Sani Da izzar so Wamda Tashar Bakori Tv Take Haskawa A Duk Sati.
Ga Masu Bibiyar Shirin Film Din Zasuga Antsaya A Episode 68 Wancan Satin, Yanzu Kuma Za’a Ci Gaba Da Episode 69 Ga Cikakken Shirin Nan Sai Ku Kalla.
Zamu so Ku Watsa Labarin nan Domin Yaje Wayoyin Mutane Da Dama Wadanda Basu Kalli Film Din ba Domin Su Nishadantu Da Kallonsa, Sannan Kada Ku manta ku Ajiye mana Ra’ayoyinkuA SashenmuNa Tsokaci Akan Wannan Film Din Mungode.
Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.