Trending

Jaruman Kannywood Suna Caccakar Mulkin Buhari Akan Kisan Mutane Da ‘Yan Bindiga Sukeyi a Arewa

Jaruman Kannywood Suna Caccakar Mulkin Buhari Wajen Akan Kisan Mutane Da 'Yan Bindiga Sukeyi a Arewa

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Wasu Batutuwa Marasa Dadi Biyo Bayan Wani Al’amari Daya Faru Akan Wasu Mutane Da Yan Bindiga Suka Konesu Acikin Mota.

Lamarin Daya Tayar Da Hankulan Mutane Da Dama A Arewachin Nigeria Musamman Ma Talakawa, Yadda Har Takai Ga Jaruman Masana’anatar Kannywood Suna Fitowa Kafafen Sada Zumunta Suna Caccakar Mulkin Buhari Akan Nuna Gazawarsa Ta Fuskar Tsaro.

Jarumar Fina-finan Hausa Fati Washa Tayi Wata Wallafa A Shafinta Na Instagram Yadda Bayaninta Ya Fara Da Cewa.

Wai miki faruwa nehaka. abunda yazama Sai kace mu ba yan Nigeria ba Wai arewa tafita daga Nigeria ne ? Dan Allah
am not use to media.

amma kullum abin gaba gaba yakeyi sai kace babu shuwagabanni! ana kashe mu kowa yana kallo babu abinda za’ayi amma yanxu dawani za’a tabba a kudu da yan
nollywood suna fitowa suna fara magana muryansu ta ke isa in da Suke santaje amma in Dan kannywood vayi magana a banza babu inda magana zataje saboda ba muda mahinmanci sai lokaci zabe yayi a kasan Mahinman cin mu wlh da zaku barsu da yan kudun su fito su zabe su saboda ni dai Fatimanagano babu Wanda yake son mu kuma babu wani shugaba da zai fito
yace yana kishin Dan Arewa ni fatima in yarda saboda karya sukeyi

Ita Kuma Jaruma Hadiza Gabon Haka Tace.

Yaro Daya Aka Kashe A Kudanchin Nigeria Sai Da Yan Kudu Suka Fito Kwansu Da Kwarkwata Suka Nema Masa Hakkinsa, Babu Zancen Addinin, jinsi Ko Yare Amma Mukuma Ana Kashemu Amma An Kasa Samun Wadanda Zasu Fito Suyi Magana Allah Ya Saka Mana.

Wannan Shine Abunda Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Ma Instagram Bayan Wannan Abunda Yake Faruwa.

Ga Wata Bidiyo Da Mukayi Cikakken Bayani Kan Lamarin.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Halin Da Arewa Take Ciki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button