Jarumar Kannywood Saratu Daso ta aiki martani ga shugabannin kasar Nageriya kan ta’addancin dake kara tsamari a Arewa

Jarumar Kannywood Saratu Daso ta aiki martani ga shugabannin kasar Nageriya kan ta'addancin dake kara tsamari a Arewa

Kamar yadda kuka sani a ‘yan kwanakin nan al’amuran tsaro a Kasar Nageriya suna kara tabarbarewa inda hakan ya janyo ‘Yan ta’adda suke kashewa mutanen baji ba gani.

Wanda a yanzu haka mutane suna fitowa suna korafi da magangamu ga shugabanni akan abin dake faruwa, wanda idan ba’a yi gaggawar daukar mataki ba komai zai iya faruwa.

Sannan kuma wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood sun fito sun nuna rashin jin dadin su kan abubuwan da suke faruwa, wanda har yanzu basu daina bayyana a cikin bidiyo suna masu nuna alhini ba.

To a yau ma Jarumar kannywood Saratu Daso wamda aka fi sanin ta da Mama Daso ta bayyana a cikin wani faifai bidiyo, inda take kira ga shugabannin kasar Nageriya dasu gaggauta yin wani abu akan ta:addancin da yake kara tsamari a Arewacin Kasar ta Nageriya.

Domin kuji cikekken bayani daga bakin jaruma Saratu Daso sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

View this post on Instagram

A post shared by Saratu Gidado Daso (@saratudaso)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button