Kalli zafafan hotunan mawakin kannywood Abdul D One tare da Amaryar sa wanda suka dauka a wajan shagalin bikin su

Kalli zafafan hotunan mawakin kannywood Abdul D One tare da Amaryar sa wanda suka dauka a wajan shagalin bikin su

Kamar yadda kuka sani Abdul D One Ficaccan Mawaki ne a Masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, wanda ya dauki lambobin yabo.

A yau me muka sami wasu zafafan hotunan Mawaki Abdul D One tare da Amaryar sa wanda aka dauka a wajan shagaglin bikin su.

Kamar dai yadda kuka sani kowani jarumi ko mawaki a masana’antar kannywood idan zai yi aure yana hada wani gagarumin shagalin biki, wanda ‘yam uwan sa da abokan arziki sukan halarci wajan domin taya shi murna da farin cikin.

Haka shima mawaki Abdul D One ya hada irin wannan gagarumim shagalin bikin, wanda abokan sana’ar sa da kuma ‘yan uwan sa suka halarci wajan ake cashewa tare da taya shi farin ciki akan auren da yayi.

Ga zafafan hotunan da mawaki Abdul D One tare da Amaryar sa wanda suka dauka a wajan shagalin bikin su.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button