A yanzu haka an kafawa Malam Isah Ali Fantami kahon zuka akan kin yin magana game da tsaron Nageriya
A yanzu haka an kafawa Malam Isah Ali Fantami kahon zuka akan kin yin magana game da tsaron Nageriya

Matsalar tsaro a Kasar Nageriya sai dai muce innalillahi wa inna ilaihi raji’um, har yanzu al’ummar Kasar Nageriya basu daina maganganu da korafe-korafe ba akan ta’addanci da rashin tsaron Kasar.
Domin a yanzu al’umma suna kara cigaba da fadin ra’ayin su kan abunuwan da suke faruwa na rashin imanin da ‘Yan ta’adda suke aikatawa akan Mutane, na kashe-kashe da raunata wasu.
To a wanna lokacin kuma wasu suna ganin kamar Malam Isah Ali Fantami kin magana yayi akan matsalar tsaron dake addabar Nageriya, musammam Arewa.
Inda a yanzu aka kafawa Malamin kahon zuka kan rashin yin magana akan batun ysaron Kasar Nageriya.
Kalli bidiyon dake kasa domin kaji cikekken bayani.