Alamu Ya Nuna Faransa Ne Keda Hanu Dumu Dumu A Ta’addanchin Da Akewa Hausawa Nijeriya
Alamu Ya Nuna Faransa Ne Keda Hanu Dumu Dumu A Ta'addanchin Da Akewa Hausawa Nijeriya

Kamar Yadda Kuka Sani De A Halin Da Muke Ciki A Nijeriya Shine Ta Yadda Ta’addanci Kullum Kara Yawaita Yake Ana Kisan Gilla Tare Da Kune Dukiyoyin Al’umma Musamman A Arewa Cin Nijeriya Da Suka Hada Da Sokoto ,Borno Da Katsina
Saide Kamar Yadda Bincike Da Alamu Ya Nuna , An Bayyana Cewa Faransa Ce Keda Alhakin Wannan Kisan Gillar Da Akeyi , Inda Aka Bayyana Hotan Na Kusa Da Shugaban Kasar Faransa A Wajen Yan Ta’adda Kamar Yadda Wani Shafi Ya Wallafa
Shafin Ya Wallafa Cewa ‘Allah Karka Bar Faransa Tasha Ruwa Kamar Yadda Suke Hana Mu Zaman Lafiya
Meya kawo Makusanci A Fadar Shugabancin Faransa Cikin Yan Ta’adda Har Yana Horar Dasu?
Ya Allah Ka Isarwa Barkar Fata
Allah Ka Wargaza Faransa’
To Allah Ya Kyauta Ya Shiga Tsakanin Mu Da Mungaye Masu Sauraran Mu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Dama hakane kowa yasan da sa hannu ALLAH ya kiyaye mu ya kuma kare musulunci da musulmai