Ango Wuff Yadda Akayi Bikin Sarkin Daura Mai Shekara 90 Da Budurwa Mai Shekara 20 Inda Ya Biya Sadaki 1m

Ango Wuff Yadda Akayi Bikin Sarkin Daura Mai Shekara 90 Da Budurwa Mai Shekara 20 Inda Ya Biya Sadaki 1m

Alhamdulillah Amarya Ta Ango A Ranar Asabatane Aka Daura Auren Wata Zallelliyar Budurwa Da Sarkin Daura Kamar Yadda Muka Sami Wallafawa Daga Wasu Kafafen Sadarwa Inda Shafin Daily News Hausa Suka Wallafa Cewa


Saide A Yadda Muka Sami Labarin Munyi Bincike Kan Bidiyan Bikin Inda Muka Sami Wani Kutin Bidiyo Da Hotunan Amarya Yayin Da Take Tikar Rawa

Kalli Bidiyan Anan

Muna Yi Musu Fatan Zaman Lafiya Da Samun Zuri’a Na Gari , Matasa Masu Niyyar Yi Babu Aikin Yi Allah Ka Dafa Musu Domin Raya Sunan Manzon Allah (S A W)

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Bikin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokacin Sannan Idan Wannan Ne Karon Ka Na Farko Da Ka Danna Alamar Kararrawar Sanarwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button