Advertisement
Trending

Mome Gombe Ta Fitar Da Hotunan Da Suka Bayyana Tsiraichinta

Mome Gombe Ta Fitar Da Hotunan Da Suka Bayyana Tsiraichinta

A Wasu Hotuna Da Jarumar Fina-finan Hausa Mome Gomve Ta Fitar A Wancan Satin Sun Janyo Mata Caccaka Daga Mabiyanta,Har Wasu Suke Zaton Zatayi Abunda Rahama Sadau Takeyi.

Jarumar fina-finan Kannywood, MomiGombe wacce yanzu ake damawa da ita tafara shan caccaka akan irin shigar da tafara.

A jiya ne Momi Gombe ta saki wasuhotunanta sanye da wata riga mai kalarruwan omo tare da baki a shafinta naInstagram, wacce ta dauki hankalin jama’ada dama.

An yi wa rigar ado ta sama da ragar nan tadinkuna wacce ake kira ‘net’.Sai dai gadon bayan jaruma Momin Gombeda ilahirin hannayenta da kirjinta duk abayyane su ke.

Wannan shigar ta janyo surutai inda mutanesu ka dinga caccakar Momi Gombe har damasu cewa tana so ta gaji jaruma RahamaSadau wacce ta saba janyo surutai saboda shigarta wacce ta ci karo da irin ta addininmusulunci.

A karkashin wallafar ta samu tsokaci dagamutane daban-daban, wasu su na yabasurarta yayin da wasu su ka dinga sukarta.

Akwai wadanda su ka fada mata gaskiyatare da nuna rashin amincewarsu da irinwannan shigar da ta fara.Kamar yadda Dalatop News ta dauko wasucikin tsokacin:

Wani mysuleimans5 ya ce:

A dai rage shigar tsiraici.. Abinda wasusu ka yi kenan aka daina saurarensu

man_ahmadiee ya yi tsokaci da:

“Ki kayi wasa ke zaki gaji Rahama Sadauwurin iskan…. a Kannywood.

“portable_serlmerh kuwwa cewa ta yi:

“Allah ya kara daukaka… amma plz adinga gyara shiga a dinga sanin wacce zaa yi plz.”Da sauran tsokaci daban-daban.Ku Kalli Wannan Bidiyon Domin Kuji Cikakken Bayani:

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kotu ta umarci Gwamna Abdullahi Ganduje ya biya tarar naira Miliyan 1 akan shigar da kara karar tushe da yayi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ango Wuff Yadda Akayi Bikin Sarkin Daura Mai Shekara 90 Da Budurwa Mai Shekara 20 Inda Ya Biya Sadaki 1m

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button