Yadda Aka Gudanar Da Nadin Sarautar Yusuf Buhari Wato Talban Din Daura
Yadda Aka Gudanar Da Nadin Sarautar Yusuf Buhari Wato Talban Din Daura

Kamar Yadda Kuka Sani A Watannin Biyu Zuwa Uku Ne Aka Gudanar Da Bikin Yusuf Buhari Da Zallelliyar Amaryarsa Gimbiya Zahra Nasiru Ado Jika Ga Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero
Saide A Satinan Ne Kafar Sadarwa Ta Dauka Da Maganar Cewa Za’a Bashi Sarautar Talban Din Daura Inda Cikin Yarda Allah Yau Aka Gudanar Da Bikin Bashi Sarauta Kamar Yadda Muka Sami Hotuna Yayin Da Ake Bashi Sarautar
Kalli Bidiyan Anan
To Allah Ya Sanya Da Alkairi Ya Bashi Ikon Sauke Hakinsa A Matsayin Na Shugaban Wayanda Take Shugabanta.
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Fitsararriyar Matashiyar nan mai Fakhrriyya Hashim tayi Munanan kalamai akan auren Sarkun Daura