Alhamdullihi Duk Da Rama Maryam Yahaya Wani Matashi Ya Fito Ya Nuna Tayin Aurenta

Alhamdullihi Duk Da Rama Maryam Yahaya Wani Matashi Ya Fito Ya Nuna Tayin Aurenta

Kamar Yadda Kuka Sani AKwanakin Baya Jaruma Maryam Yahaya Ta Dauki Tsawon Lokaci Tana Fama Da Rashin Lafiyar Da Taki Ci Taki Cinyaiwa, Saide Cikin Yarda Allah Bayan Wasu Lokaci Ne Jarumar Ta Fara Samu Sauki Inda Takai Ta Yawon Yadda Hotunan A Kafar Sadarwa

Amma Ana Tsaka Da Lokacin Da Take Yada Hotunan Ta Ne Akayi Ta Bata Shawarwari Akan Ta Daina Yada Hotunan A Kafar Sadarwa Duba Ga Yadda Ta Rame Sosai Har Kamar Ta Ta Sauwa Amma A Hakade Jarumar Ta Cigaba Da Yada Hotunan Nata Har Ta Fara Murmurewa

Cikin Yarda Allah Wani Matashi Saurayi Ya Fito Ya Nuna Tayin Soyayyar Ga Jarumar Kamar Yadda Wani Shafi Mai Suna Daily News Hausa Suka Wallafa

Kalli Bidiyan Anan

 

To Allah Ya Kyauta Ya Karawa Wannan Jarumar Lafiya Yasa Ta Gane Gaskiya Tayi Aurenta Abunta.

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button