Tirkashi Sabuwar Jarumar Film Din Kwana Casa’in Tanaso Ta Lalata Tarbiyar Yaran Hausawa Cewar Datty Assalafy
Tirkashi Sabuwar Jarumar Film Din Kwana Casa'in Tanaso Ta Lalata Tarbiyar Yaran Hausawa Cewar Datty Assalafy

Biyo Bayan Chanja Salma Acikin Shirin Film Din Kwana Casa’in Aka Maye Gurbinta Da Sabuwar Jaruma Wato Aisha Mufeeda Wanda Mawakiya Ce Ya Janyo Cece Kuce.
Mai Magana Datty Assalafy Yayi Tsokaci Akan Sabuwar Jarumar Yadda Bayaninsa Ya Fara Kamar Haka:
Ina masu kallon AREWA 24?
Wannan tsaleliyar halitta da kuke gani mai kyan dan
miciji sunanta Aisha Mufeeda, amma bata amfani da sunan Babanta, itace sabuwar Salma a cikin shirin kwana casain na Arewa24.
Asalinta yar jihar Bauchi ce ta fito daga unguwar Jahun, amma an tabbatar min cewa ruwa biyu ce, Mahaifinta ‘dan Kasar Australia ne, tana taba rawan Gala.
Musulmace tsantsa, magabatan ta sunyi kokarin hanata wasan Gala ama tayi kunnen kashi, hakan ya sabbaba yin sallama da magabatanta ta koma rayuwan cin gashin kai da ya dace da ra’ayinta cikin yanci.
Ta taka babbar sa’a, duniyar ashrarruu wakilan Yehudawa suka daukota suka sakata cikin shirin Kwana casa’in na Arewa 24 domin ta badagudunmawa sosai irin na jarumai su baddala tarbiyyaan yaranku da suke kallon Arewa 24.
Daga lokaci zuwa lokaci mukan fitar da hotunan baagiyai irin wannan domin mu kafa huja dashi saboda masu cewa muna taba ‘yan film karnen farautar yehudu.
Wakilan Yehudu ya kamata ku jinjinawa jarumasabuwar Salma Muna rokon Allah Ya amintar damu da zuriyarmugaba daya Amin
Ku Kalli Wannan Bidiyon Domin Kuji Cikakken Bayani:
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto, Sannan Kada Ku Manta Ku Dana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.