Adam Fasaha tsohon Mijin Momy Gombe ya haifar da shakku a zukatan al’umma kan auren su da Minal Ahmad wato Nan ta shirin Izzar so
Adam Fasaha tsohon Mijin Momy Gombe ya haifar da shakku a zukatan al'umma kan auren su da Minal Ahmad wato Nan ta shirin Izzar so

Adam Fasaha tsohon mijin Jaruma Momy Gombe ya haifar da wani shakku a zukatan al’umma, kan wasu hotuna daya wallafa a kwanakun baya shi da Nana ta shirin Izzar ko wanda a turamce ake kiran hotunan da Pree Weeding Pictures.
A cikin hotunan anga Adam Fasaha tare da Jarumar Kannywood wanda tayi fice a cikin shirin nan mai dogon zango Izzar so wato Minal Ahmad wanda a cikin shirin ake kiran ta da Nana.
Kafin wannan labarin mun sami wani cikekke laabri a cikin wata bidiyo da muka samo daga tashar Kundin shahara dake kan manhajar Youtube.
A cikin bidiyon zakuji wani labari da aka kawo wanda yake bayyana gaskiyar al’amari akan wannan aure na Adam Fasaha da Minal Ahmad wato Nana ta shirin Izzar so.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.