Trending

Bani Da Burin Daya Wuce Na Samu Miji Nagari Nayi Aure Cewar Jarumar Kannywood Maryam Booth

Bani Da Burin Daya Wuce Na Samu Miji Nagari Cewar Jarumar Film Din Hausa Maryam Booth

Maryam Booth Fitacciyar Jaruma Ce A Masana’antar Kannywood, Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama A Masana’antar, Ta Amsa Tambayoyi Da Dama A Wata Hira Da Tayi Da Gidan Jaridar Blueink News Hausa.

Miji Nagari Nake Nema – Jaruma MaryamBooth

Duk da cewar an dade ba a ganin jaruma
Maryann Booth a cikin harkar fim Amma dai ta bayyana irin burukan da take da su a nan gaba a lokacin tattaunawar su da majiyar Blueink News Hauwa’u, Jaridar Dimukaradiyya inda takecewa.

Burina gaskiya ba karami ba ne, saboda a
yanzu da aka daina gani na a fim akwai wajen gyaran gashi da na bude da kayayyaki irin na Mata da Kuma cin abinci a Kano, idan ya bunkasa Ina son ya zama na samar da shi asauran manyan garuruwa.

Ta Kara da cewar “Kuma Ina son na yi
furodusin da Kuma Daraktin, su ne babban
Burina, domin ban fiye damuwa da aktin ba, saboda idan na yi aure ba zan yi ba. Amma Furodusin da Kuma Daraktin zan iya yin Sa’a, duk da dai shi aure nufi ne na Allah, sai ka ga
ka dauki lokaci ka na tsarawa, Amma idan
lokaci ya zo shi Kenan.

Don haka duk lokacin da na samu dama zan yi aure, Ina fatan dai
Allah ya ba ni miji nagari Kamar Yadda Blueink Hausa News Ta Wallafa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Kalamanta Da Kuma Burin Da Takeso Ta Cimma A Rayuwa, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Bidiyon Wata Soja Tana Sumbatar Wani Ɗalibin Jami’a Ya Tayarda Ƙura A Kafafen Sada Zumunta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Bidiyon Adam A Zango Da Munirat Abdussalam Ya Janyo Masa Zagi Daga Wajen Mabiyansa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Cin Sarauniyar Kyaun Yar Kano Ya Bar Baya Da Kura Domin An Bayyana Wani Sabon Al’amari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button