Trending

Bayyanar Bidiyon Adam A Zango Da Munirat Abdussalam Ya Janyo Masa Zagi Daga Wajen Mabiyansa

Bayyana Bidiyon Adam A Zango Da Munirat Abdussalam Ya Janyo Masa Zagi Daga Wajen Mabiyansa

Fitaccen Jarumin Film Din Hausa Adam a zango Yasha Caccaka A Wajen Mabiyansa Biyo Bayan Bullar Bidiyonsa Da Munirat Abdussalam Malamar Mata.

Wani bidiyo wanda ya bayyana inda aka gaJarumi Adam A Zango, tare da Muneerat Abdulsalam wacce aka fi sani da Lumansi suna tikar rawa ya janyo cece-kuce.

Mutane da dama su na yabon jarumin tareda yabawa da halayensa tun bayan bayyanarlabarin daukar nauyin karatun marayu fiyeda 100 da ya yi a Zaria, cikin jihar Kaduna.

Lokacin mutane su ka dinga musanta batunyayin da wasu suke ta yaba masa.

Sannan kuma ana matukar ganin darajarjarumin bisa taimakon da yake yi wa abokansana’arsa idan sun shiga cikin matsala,wanda hakan ya ke matukar kankaro masagirma, kima da mutunci a idon duniya.

Duk da kasancewarsa mawaki kuma shirin fimdin hausa, Sai dai a bangaren Muneerat Abdulsalamwacce aka fi sani da Lumansi ba haka bane.

Don mutane da dama ba sa ganinmutuncinta a kafafen sada zumunta sabodayadda take bayyanar da dukiyar fulanintaa awaje yayin yin bidiyoyi.

Sannan ta na bayyana a YouTube daFacebook ta na koyar da kwanciyar aurebabu kunya balle tsoron.

A shekarar da ta gabata ma har bayyana tayi a wani bidiyo inda ta ce ta bar musulunci,
wanda hakan ya yi matukar tayar da kura.

Bayyanar mutane biyun mabanbanta tare yamatukar razana mutane, kamar a ga danmalam da diyar boka ne.

Duk da dai ana cewa mutum tara yake baicika goma ba, amma muna fatan Allah ya samu yi kyakkyawan karshe ya kuma bamuzuri’a tsarkakakkiya, Ameen.

Mutanen Da Sukayi Tsokaci Akan Bidiyon Adam a Zango Da Munirat Abdussalam Sun Hada Da.

sadeeq_hassan Yace “Wallahi Ance Kin mutu. Ikon Allah6Duniya Akwai Makar yata Idan BasaSonkima Sai Lokaci Yayi.

S S Generalkano Yace “GASKIA BAN TA6A TSANARKA BASAI YAU GANINKA DA WANNAN FASIKAR JAHILAR MATAR TIR DAIRIN HALIN WANNAN BALLAGAZAR.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani:

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Cin Sarauniyar Kyaun Yar Kano Ya Bar Baya Da Kura Domin An Bayyana Wani Sabon Al’amari

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ango Wuff Yadda Akayi Bikin Sarkin Daura Mai Shekara 90 Da Budurwa Mai Shekara 20 Inda Ya Biya Sadaki 1m

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button