Trending

Bayyanar Bidiyon Wata Soja Tana Sumbatar Wani Ɗalibin Jami’a Ya Tayarda Ƙura A Kafafen Sada Zumunta

Bayyanar Bidiyon Wata Soja Tana Sumbatar Wani Ɗalibin Jami'a Ya Tayarda Ƙura A Kafafen Sada Zumunta

Biyo Bayan Bidiyo Daya Karade Kafafen Sada Zumunta Na Wata Mace Soja Ta Karbi Soyayyar Wani Dalibin Jami’a Ya Tayar Da Kura.

Kamar Yadda Shafin Vanguard Ta Rawaito Sojar Ta Karbi Soyayyar Dalibinne Biyo Bayan Nuna Mata Soyayya Da Yayi Tare Dacewa Duk Me Sonka Ka Soshi Ko Shi Wayene

View this post on Instagram

A post shared by Campus News (@siggy.ng)

Bidiyon Dai Batun Yanzu Take Yawa A Kafafen Sada Zumunta Ba, Yadda Daga Karshe Suka Yanke Shawara Aure Bayan Bata Zobe Alkawari Da Yayi Kamar Yadda Bidiyon Dake Sama Ta Bayyana.

Duk Da irin Wannan Abun Yana Faruwa Domin Kuwa Ba Abun Mamaki Bane Mace Soja Ta Auri Wanda Ba Soja Ba, Domin Kuwa Akwaanakin Baya Wata Soja Ta Taba Korafi Akan Cewa Maza Basa Nuna Musu Soyayya Sai Wadanda Suke Aiki Tare Ma’ana Sojoji.

Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Bidiyon Adam A Zango Da Munirat Abdussalam Ya Janyo Masa Zagi Daga Wajen Mabiyansa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Surutai akan juna biyun Matar shugaba Buhari bai dace ba, cewar Young Uztaz

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirƙashi jami’an kwatsam na Nigeria sunkama wata kwantaina a jihar Legos da bin digogi a tashar jirgin ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button