Cikakken Bidiyan Yadda Akayi Shagalin Bikin Sarautar Yusuf Buhari (Talban) Tare Da Gimbiya Zahra

Cikakken Bidiyan Yadda Akayi Shagalin Bikin Sarautar Yusuf Buhari (Talban) Tare Da Gimbiya Zahra

Kamar Yadda Kuka Sani A Watani Uku Zuwa Huda Ne Akayi Bikin Da Daya Tilo Ga Shugaba Muhammadu Buhari Wato Yusuf Buhari Da Rangadediyar Amaryarsa Zahrah Nasiru Ado Bayero Jika Ga Marigayi Ado Bayero

Saide Cikin Karamchin A Satinan Ne Aka Bawa Yusuf Buhari Sarautar Talban Din Daura Domin Mahaifinsa Muhammadu Buhari Ya Kasance Dan Asalin Garin Daura Jihar Katsina

Wannan Sarautar Da Aka Bawa Yusuf Anyi Shine Domin Kara Martaba Ahalin Shugaban Kasar

Saide Kamar Yadda Aka Saba Ana Shagalin Dinnar Sarauta , Inda Muka Sami Wani Bidiyan Yadda Akayi Bikin Nadin Sarautar Yusuf Buhari Kamar Haka

Kalli Bidiyan Anan

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahenmu Na Tsokaci Sannan Muna Da Bukatar In Wannan Ne Karan Ka Na Farko Da Ka Dannan Alamar Kararrawar Sanarwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button