Masha Allah: An bayyana jaruman Kannywood wanda suka yi bautar kasa sannan kuma da garuruwan da aka tura su

Masha Allah: An bayyana jaruman Kannywood wanda suka yi bautar kasa sannan kuma da garuruwan da aka tura su

Kamar yadda kuka sani wasu daga cikin jaruman Masana’antar Kannywood sun yi bautar kasa sosai, wanda har aka tura su garuruwa daban-daban.

To a yau kuma mun sami wata bidiyo wanda tashar Arewapackage Tv ta wallafa, inda muka an jero wasu daga cikin Jaruman Kannywood wanda suka yi bautar kasa.

A cikin bidiyon zaku ga yadda ake baya ni akan jaruman da suka yi bautar kasa, sannan kuma da bayanin garuruwan da aka tura su domin gudanar da aiyu kan su.

Zaku iya kallon bidiyon da muka sauke muku ita a kasa domin kuji cikekken labari akan jaruman Kannywood wanda suka yi bautar kasa.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button