Tirƙashi Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta cafke wasu Mata huɗu Dake kai wa ƴanbindiga karuwa

Tirƙashi Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta cafke wasu Mata huɗu Dake kai wa ƴanbindiga karuwa

Tofa ƴansandan jihar Kaduna sunkama matan da suke kaiwa ƴan bindiga ƙaruwar da ƙwayoyin.

A yammacin yaune muka sami saban rahoton daga bakin ɗaya daga cikin manema labaranmu na jihar Kaduna a shafin Dalatopnews wanda ya shaida mana cewa.

Mai magana da yawun hukumar ƴan sandana Najeriya Frank M B A ya ce matar ta cika ne bayan an gano yadda suke hada baki da ƴan bindiga har suke musu safarar karuwai don sheke ayarsu.

Wanda bayan haka yaƙara dacewa matan da suka shigaba hannu na kuma na kai wa wani dan bindiga mai suna Isah Ibrahim bayanan sirri.

Ya bayyan cewa an same su da muggan makamai da kwayoyi a yayin samamen da rundunar IRT ta kai a maboyarsu.

Matan dai na cikin wasu mutum 26 da aka kama kan zargin aikata laifuka daban daban wadanda aka gabatar da su a Hedkiwatar Rundunar ƴan Sandan Najeriya da ke Abuja.

Kakakin ƴan sandan ya shaida wa manema labarai cewa za a mika su zuwa ga kotu bayan kammala bincike don a yanke musu hukuncin da ya dace da su.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

A harkulum Kuna tare dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews ɗauke da labaran duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Bani Da Burin Daya Wuce Na Samu Miji Nagari Nayi Aure Cewar Jarumar Kannywood Maryam Booth

Bayyanar Bidiyon Wata Soja Tana Sumbatar Wani Ɗalibin Jami’a Ya Tayarda Ƙura A Kafafen Sada Zumunta

 

Cikakken Bidiyan Yadda Akayi Shagalin Bikin Sarautar Yusuf Buhari (Talban) Tare Da Gimbiya Zahra

 

Adam Fasaha tsohon Mijin Momy Gombe ya haifar da shakku a zukatan al’umma kan auren su da Minal Ahmad wato Nan ta shirin Izzar so

 

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button