Advertisement

Tirkashi Yan sanda sun cafke wani matashi kan zargin sace wani yaro mai shekara tara a duniya

Tirkashi Yan sanda sun cafke wani matashi kan zargin sace wani yaro mai shekara tara a duniya dag

Tirkashi Yan sanda sun cafke wani matashi kan zargin sace wani yaro mai shekara tara a duniya daga makaranta don karbar kudin fansa.

Mai magana da yawun hukumar ƴan sandan Najeriya Frank Mba ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Abuja. 

Wanda ɗaya daga cikin manema labaranmu yasamu damar  naɗomana labaran.

Frank Mba ya ce matashin ya dauki yaron daga makaranta inda ya shaida masa cewar iyayensa ne suka turo shi ya dauke shi zuwa makarantar koyon ilimin kwammfuta.

Mba ya ce daga nan matashin ya rike yaron a wajensa har sai da iyayen yaron suka biya shi miliyan N1.5 kudin fansa.

Ya ce an yi nasarar kubutar da yaron sannan an mika shi ga iyayensa bayan biyan matashin kudin.

Kazalika ya ce an yi nasarar cafke matashin bayan shigar da kara da iyayen yaron suka yi kan batan dan nasu.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari na ɓatan yar wanda a yanzu muke fama dashi don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Wasu Mutane dake yankin Gabashin Yauri dake jihar Kebbi suna tserewa sabida ta’addancin da ya yawaita a yankin

Tirƙashi Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta cafke wasu Mata huɗu Dake kai wa ƴanbindiga karuwa

Adam Fasaha tsohon Mijin Momy Gombe ya haifar da shakku a zukatan al’umma kan auren su da Minal Ahmad wato Nan ta shirin Izzar so

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwar Domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button