Wannan Rashin Kunyace ‘Yar Musumai Ta Zamto Sarauniyar Kyau Cewar Hukuma Hisbah Ta Jihar Kano
Wannan Rashin Kunyace 'Yar Musumai Ta Zamto Sarauniyar Kyau Cewar Hukuma Hisbah Ta Jihar Kano

Biyo Bayan Labarin Daya Karade Kafafen Sada Zumunta Na Wata Matashiyar Budurwa Mai Suna Shatu Garko A Inkiya Wanda Ta Zama Sarauniya Kyau A Wannan Karnin, Hukuma Hisbah Tayi Tsokaci.
Shatu Garko Wanda Bincike Ya Nuna ‘Yar Asalin Jihar Kano Ce, Wanda Taci Gasar Sarauniyar Kyau A Wannaj Karnin Shekara 2021.
Bayan Fitar Hotunanta Da Kuma Labarin A Kafafen Sada Zumunta, Yadda Mutane Da Dama Suke Ta Tofah Abunda Yazo Bakinsu Wasu Su Halatta Hakan Wasu Kuma Sabanin Haka.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano Ta Bayyana Cewa Zata Kira Iyayen Yarinyar Su Fada Musu Cewa Wannan Bai Dace Bah, Kuma Ba Tarbiyya Bace Ga ‘Yar Musulmai Ko Kuma Bahaushiya.
Kamar Yadda Sautin Mutyar Ya Fita Gashi Kamar Haka.
Ga Hotunan Matashiyar Data Zamto Sarauniyar Kyau.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Matashiyar, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Cin Sarauniyar Kyaun Yar Kano Ya Bar Baya Da Kura Domin An Bayyana Wani Sabon Al’amari
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin: