Ali Isa Jita ya faranta zuciyar matarsa Nafisa da wasu zafafan kalaman soyayya

Ali Isa Jita ya faranta zuciyar matarsa Nafisa da wasu zafafan kalaman soyayya

Ficaccan mawakin Masana’antar kannywood Ali Isa Jita ya sadaukar da zafafan kamalan soyayyar sa ga masu ratsa zuciya ga Matsar uwar ‘Yayan sa wato Nafisa.

Kamar yadda kuka sani dama kalaman soyayya yawancin mawaka suna kware a kai, domin kuwa kulkun ma suna yawan fada a cikin wakokin su.

To dama shi mawaki Ali Isa Jita ya kware wajan rera wakokin soyayya wanda har kaurin suna yayi, domin kusan duk sunayen matan hausawa kadan ne bai wake sunan su ba.

Domin kuji kalamai masu ratsa zuciyar da mawaki Ali Isa Jita ya mallakawa matar sa Nafisa, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button