Trending

Maryam Yahaya Batajin Shawara Shiyasa Abubuwa Suke Faruwa Ga Rayuwarta Cewar Datty Assalafy

Maryam Yahaya Batajin Shawara Shiyasa Abubuwa Suke Faruwa Ga Rayuwarta Cewar Datty Assalafy

Bayan Labarin Daya Shude A Kwanakin Baya Wanda Ya Karade Kafafen Sada Zumuntar Zamani Na Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Har Zuwa Warkewarta.

A ‘Yan Kwanakinnane Kuma Muka Ga Jarumar Fina-finan Hausa Maryam Yahaya Ta Dage Wajen Wallafa Hotunanta Da Kuma Bidiyoyi A Shafukan Sada Zumunta Bayan Warkewarta Daga Rashin Lafiya.

Sai Dai Wasu Suna Ganin Cewa Bai Dace Jarumar Ta Fara Wallafa Hotunan Nata Ba, Ganin Cewa Yadda Ta Rame Sosai Duba Da Daukan Lokacin Da Tayi Tana Rashin Lafiya.

Mai Magana Datty Assalafy Yayi Wani Tsokaci Akan Hotunan Da Maryam Yahaya Ta Saki A Kwanakin Nan Kamar Yadda Bayaninsa Ya Fara Dacewa.

TAKI KARBAN SHAWARA

Maryam Yahaya an bata shawara ta killace
kanta ta dena yada hotunanta a media ta barisai ta murmure amma taki.

Nayi magana da daya daga cikin uwayen dakinta a Masana’antar Hausa film taatabbatar min da cewa yarinyar bata karban shawara.

A cikin wannan yanayi da take ciki abar a tausaya mata ne, Allah kadai ya san wa take son ta burge kuma a media, na san dai bazata taba burge wadanda suka zalunceta ba domin sun gujeta.

Muna bata shawara ta sanya Hijabi idan zata yada hotonta a media, zaifi rufa mata asirin ramar da tayi sakamakon jinyar Typhoid da yake damunta a cewata Muna fatan Allah Ya yaye mata.

Tambaya Ga Masu Karatu?

Shin Kuna Ganin Cewa Ya Dace Maryam Yahaya Taci Gaba Da Saka Hotunanta A Kafafen Sada Zumunta A wannan Lokacin?

Sannan Da Wasu Kalan Kaya Yakamata Tana Hoto A Wannan Lokacin Da Take Hali Bayan Rashin Lafiya?

Ku Kalli Videon Nan Domin Kuji Cikakken Bayani

Zamu So Mu Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shriyenmu Akoda Yaushe.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Allahu Akbar Jerin Fitattatun Jaruman Kannywood 4 Da Suka Rasu A Shekarar 2021

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Bidiyon Wata Soja Tana Sumbatar Wani Ɗalibin Jami’a Ya Tayarda Ƙura A Kafafen Sada Zumunta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bani Da Burin Daya Wuce Na Samu Miji Nagari Nayi Aure Cewar Jarumar Kannywood Maryam Booth

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button