Advertisement
Trending

Tirkashi Ana Zargin Jarumar Film Din izzar so Da Karuwanchi Aisha Najamu

Tirkashi Ana Zargin Jarumar Film Din izzar so Da Karuwanchi Aisha Najamu

Jarumar Da Take Tashe Acikin Shirin Film Dinnan Mai Dogon Zango Wanda Tashar Bakori Tv Take Haskawa A Duk Sati, Anyi Mata Wani Kazafi A Shafin TikTok Wanda Yake Dangantaka Da Karuwanchi..

Aisha Najamu Wanda Tauraruwarta Ta Fara Haskawane Acikin Wani Shirin Film Mai Dogon Zango izzar So, Ta Fashe Da Kuka Biyo Bayan Wani Kazafi Da Akayi Mata A Shafin TikTok.

Duk Da Dai Kunsani Shafin TikTok Wani Shafine Na Shakatawa Ko Kuma Muce Sharholiya, Yadda Zakaga Yam Mata Da Samari Harma Da Matan Aure Suna Wallafa Bidiyoyi Cikin Nishadi Da Annashuwa, Wasu Kuma Suna Rawar Da Bata Dace Ba Alhali Suna Matan Aure Ko Kuma Yaran Hausawa Musulmai.

Sai Dai Duk Wannan Badakalar Da Ake A Shafin Akwai Wajen Tsokaci, Yadda Idan Kaga Abunda Bai Dace Ba Kayi Tsokaci Akai Cin Gyara Ko Korafi, Kamar Yadda Ake A Sauran Shafukan Sada Zumuntar Zamani.

A Wata Gajeriyar Bidiyo Da Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Na Tiktok Cikin Nishadi, Sai Wani Matashi Yayi Mata Tsokaci Da Cewa Ke Karuwace, Wannam Maganar Ta Tayar Da Hankalin Jarumar Yadda Yasa Ta Fashe Da Kuka Tare Da Yi Masa Allah Ya Isa.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Zamu So Mu Karbo Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Aisha Najamu Jarumar Film Din izzar so, idan Wannan Shine Karonka Na Farko a wannan Tashar Munaso Ka Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu akoda Yaushe Mungode…

Ku Karanta Wannan Labarin:

Waɗannan Abubuwan Sune Suke Lalata Rayuwar Auren Hausawa Musamman A Arewachin Nigeria

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Bidiyon Wata Soja Tana Sumbatar Wani Ɗalibin Jami’a Ya Tayarda Ƙura A Kafafen Sada Zumunta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayyanar Bidiyon Adam A Zango Da Munirat Abdussalam Ya Janyo Masa Zagi Daga Wajen Mabiyansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button