A Karon Farko Bayyanar Yusuf Buhari (Talban Daura) Da Gimbiyarsa Zahra Nasiru Ado Yayin Da Suka Halirchi Wajen Biki
A Karon Farko Bayyanar Yusuf Buhari (Talban Daura) Da Gimbiyarsa Zahra Nasiru Ado Yayin Da Suka Halirchi Wajen Biki

Kamar Yadda Kuka Sani A Watannin Uku Zuwa Hudu Da Suka Gabane Aka Gudanar Da Bikin Da Daya Tilo Ga Shugaban Kasa Muhammad Buhari Da Gimbiya Zahra Nasiru Ado Bayero
Saide Bayaj Bikin Ne A Satinnan Aka Nada Yusuf Buhari Sarautar Talban Din Masarautar Daura Jibiyar Mahaifinsa Muhammadu Buhari
Inda A Yau Karon Farko Bayan Bashi Wannan Sarautar Ne Suka Halirchi Bikin Wani Na Kusa Da Shi , Shi Da Gimbiyarsa Zahrah Nasiru Ado Jikar Ado Bayero
Kalli Bidiyan Anan
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sannan Muna Da Bukatar Idan Wannan Ne Karan Ka Na Farko Da Ka Dannan Alamar Kararrawar Sanarwa.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Bidiyo: Bayan Ankai Amarya Gidanta Ango Tsantsar Dadi Ya Rufeta Da Ruwa Karin Kudi
Hatsarin Motar Da Lawan Ahmad Yayi Har Ya Mutu Yanzu Aka Bayyana Gaskiyar Lamari innalillahi